Jarumar ta sami fitowa ne a cikin shirin mai gidan ta Adam A Zango,da kuma jarumi Ali Nuhu, fitacciyar jarumar Kannywood Zainab Indomie, wadda aka dena ganinta a shekarun baya ta dawo (Asin da Asin da kuma Alaqa).
A location duk wata Jaruma a Kannywood take so tayi tsabagen farin jini ta da iya acting da kuma karairaya jiki. Jarumar idan baku manta ba tayi shura sosai.
Jarumar dai yanzu ta dawo babu kama kafar yaro Kannywood.
Bidiyon data saki ta hau wakar Gwaska ga wani kadan daga.
Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su!
Video Player
00:00
00:00