Allah Yayi Mashi Abinda Yayi Min Cewar Jarumi Tanimu Akawu Wanda Ya Kaga Labarin cewa na Mutu to Allah Yayi Min Cewar
Alhaji Bushasha acikin wani shiri me dogon Zango ya bayyana cewa Dukkan Wanda Ya kaga Labarin cewa Ya Mutu to Allah Yayi Mashi Kwatankwacin Abinda yayi mai. Fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Tanimu Akawu wanda Yayi Kaurin Sun
Acikin Zumunta Wanda Mutane da dama sunyi alhinin rashinsa Makon daya gabata ne Akaita Yada labarin cewa Jarumin ya rasu a kafafen sada.
Inda ya karyata labarin harma ya furta cewa Allah ya saka mashi akan wanda ya yada Labarin. Bayan yaduwar labarin ne sai abin yaje ma jarumin wanda a karshe kuma ya fito a wata faifan vedi
Jarumin Yayi Anan Kalli Maganar