Ya Allah Ka Yafe Min Kura-kuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Ina Kokarin Ganin Na Zama Ta Gari, and Cewar Safara’u
Safara’u din kamar haka, kamar dai yadda jaridar Rariya ta rawaito, mutane da dama sun bayyana ra’ayoyin su:
Absan Abu Ahmad yace: “Muma hakane fatanmu, duk wani kunfar baki da rubuce-rubuce da mukeyi Allah yagani ba munayin hakan bane don atamiki suna/ko tozartaki, a’a munayin hakanne don koda wasu sunada burin shiga irin harkar da kikeyi su
Masha Allah Tabarakaallah, said Muhammad Ibrahim. Wallahi ina cikin wadda zasuyi farin ciki matuka saboda har Ga Allah halayennata suna damu sosai, indai want ton maganar da gaskene Insha’Allah, Ya shirya da ita, Ya shiryar da dukkan sauran masu, Ya shiryar damu, gabadaya,
Farida In response, the mother said, “Duk Wanda ka gani shiryayye toh ba dabarar sa bace ko wayonsa yasa Allah ya shiryar dashi, kawai yardar ubangiji ne,kema muna tayaki da addu’a Allah ubangiji ya shiryaki da mu baki daya yasa
Safara’u
Jama’a ata’a da addu’ar Allah ya cika mata burinta