Facebook and Tun A Jiya ne aka jawo hankalin mu akan wani labari da wani shafi a kafar Jarumin Kannywood Tanimu Akawu.
Mun gano labarin kawai kage ne, bai mutu ba yana nan cikin koshin Lafiya, bayan dogon nazari da bincike ne majiyar mu ta Labara ta gudanar.
Akawu Tanimu
Sai dai munbi shafukan manyan jiga-jigan Kannywood babu wanda yayi zancen ballanta ace da gaske ne saboda girma da kuma tasirin jarumin acikin masana’antar, saboda ya fara fim ne a tun shekarar 1991. Sai dai mun so mu
wasu labaran da dumidumin su kuci gaba da bibiyar mu domin.