Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Sahir Abdul wata faifan bidiyo daya wallafa. Malam Ali Acikin Shiri me dogon Zango Kwana Casa’in yasha zagi da Tsinuwa hade.

Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Sahir Abdul wata faifan bidiyo daya wallafa. Malam Ali Acikin Shiri me dogon Zango Kwana Casa’in yasha zagi da Tsinuwa hade.

 

Jarumin ya wallafa wata faifan bidiyo ne a hannun sa kuma yayi wani zane wanda yayi kama da tattoo irin wanda Fitattun Mawaka da Yan Gwallo na kasashen turai sukeyi.

Inda ya bayyana cewa Jama’armu na Facebook Muna Gaisuwa Kuma Muna nan Muna Kara Sanku. Har ila yau Kuma ya sake wallafa wasu Hotunan a shafinsa na Facebook dauke da want ton Zane a barin hannunsa na hagu inda ya bayyana cewa.

A Tsakanin Dimbin Mabiyansa inda Sukaita Maida Martani wasu ma Harda zagi hade da bakaken Maganganu. Bayyanar want ton Hotuna dai sune Suka Jawo cece Kuce.

 

hannun ka domin want ton dabi’ar Kazaman turawa ne sannnan Allah Zai tamabayeka akansa. Sulaiman Shadda ya rubuta cewa Dan Allah ka daina zana tattoo.

Assalamu alaykum Mannir A dogo shi kuma cewa yayi Shawarata a gareka want ton tatoo bai kamata agunka kaba kana dan musulmi ga iyali ga yaya bai wai ta haka zaka samu Soyayyar mutane ba wallahi sa

Ina Shari’a anan menene amfanin want ton Zanen a hannun ka? Irfan baye shima yayi nasa martanin cewa? Injima, gobe idan tazo, mutuwa yanzu, ka me zaka fada?

Irin want ton zanen a jikinsa kuwa shin kasan ma’anar mutum yayin? ka gaskiya gyara.

Mannir Khalid asked, “Ko uwar meyasa aketa tsanar sa”? Wannan ba tattoo bane lalle ne wanda mata ke zanawa a jiki. Masu tsanar shi idan a duba ba mai kyau bace Kuma Zuciyar.

Jarumai masu irin want ton abubuwan suna yine kawai don neman suna bawai don rashin sani ba. Karshe dai Zamu iya cewa yawancin

To masu sauraron mu kada ku manta dai ku ku danna mana subscribe da kuma alamar kararawa domin samun sabbin shirye shiryen mun dora

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like