Najeriya Rundunar ‘yan sandan ta dakatar da ya kashe lauya a Legas

Babban Sifeton ‘yan Sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin dakatar da mataimakin sufuritandan ‘yan sanda Drambi Vandi, jami’in da ya harbe tare da kashe wata lauya mai suna Omobolanle Raheem a birnin Legas da ke kudu
Babban Sifetan ya ce dakatar da jami’in na daga cikin tsare-tsaren ladabtarwa na hukumar. A wata sanarwa da shalkwatar rundunar ‘yan sandan da ke Abuja ta fitar.
Babban Sifeton ya ara da cewa a dakarar da jami’in domin bayar da damar yin bincike cikin adalci ba tare da wata tangara ba
Tare da ara tabbatar wa da al’umma burin rundunar arashin jagorancinsa na tabbatar da cewa a yi adalci game da batun kisan lauyar. Haka kuma babban jami’in ‘yan sandan ya sake nanata ‘udurin hukumar na barin do
Mrs. Omobolanle Raheem is an unguwar Ajah yayin da take kan hanyarta ta komawa gida daga addu’o’in zagayowar ranar ta Kirtimeti.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like