An sasanta tsakanin Kwana Casa’in, Malam Ali da Rayya, and Aisha Najamu ta koka kan kallon da akeyi mata

Assalamu alikum! Alqur’ani Tabbas sulhu Alkairi ne kamar yadda yazo
An santa tsakanin Malam Ali da Rayya Jaruman shirin Kwana Casa’in bayan da kwanakin baya sukayiwa juna fata-fata da zagi kamar ba Hausawa ba
Malam Ali da Rayya din a shiga tsakanin rigimar a nemi da kowa daga cikin su ya yafewa kowa,sannan zumunci su ya kara kulluwa harma yafi na baya, bayan bayyana abunda ya faru a tsakanin nasu,
Sai kuma a wani labarin kuma, fitacciyar jarumar Kannywood Aisha Najamu,wadda tana daya daga cikin masu jan shirin nan mai dogon zango na IZZAR SO.

Ana Mata kallon mara Imani, mara karatun Addini, mara ta ido, mara kirki sannan uwa uba mara tausayi, jarumar ta bayyanawa duniya kalubalen da take samu daga jama’a.
Izzar So. jarumar ta bayyana cewa itafa ba want ton ne halin ta ba, a fim ne take fitowa a haka, amma a zahiri ita mutuniyar kirki ce sabanin rawar.
Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su! Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like