Ina Matukar Ƙoƙarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kurakuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u (Safaa)
Jaridar Rariya Hausa ta wallafa Rahoton Yadda Jaruma Safiya Yusuf wacce akafi sani da Safara’u kwana Casa’in tayiwa kanta Addu’ar Shirya da ganin yadda take kokarin zama ta gari.
Kamar dai yadda aka sani Safara’u kwana Casa’in tana daya daga cikin jerin Jaruman Kannywood wanda Bidiyon Ziraicin su ya fita a duniya wanda har yanzu dalilin hakan ne keta bibiyar Rayuwar su.
Dukkan wanda yaga Safara’u yasan cewa tana cikin Tsananin damuwa amma ba kowa ke ganewa ba hakan yasan tayi Addu’ar neman shirya daga ubangiji, muma muna mata Addu’a Allah ya shirya ta damu baki daya ameen
Masu karatu ku taya ta da addu’ar Allah ya cika mata burinta.